Ma’aikatan N-POWER sun dakatar da shirin tsunduma yajin aiki – Kwamared Jibrin A. Jibrin

Ma’aikatan NPOWER karkshin gwamnatin tarayya sun dakatar da shirin tsunduma yajin aiki har zuwa karshen watan Janairu.

Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da shugaban kungiyar ya fitar a litinin din nan, inda yace sun zauna da wakilan gwamnatin tarayya kuma an samu matsaya kan batun biyan hakkokin ma’aikatan da ya makale.

Da yake yiwa Media Talk Africa HAUSA karin bayani a yammacin jiya, shugaban kungiyar na jihar Kano Kwamared Jibrin Ali Jibrin yace sun zauna da wakilan gwamnati da suka hada da sanatoci da yan majalisu da ministan
Jinkai kuma sun yanke shawara dakatar da zanga zangar,

Yace gwamanti zata biya bashin kudaden da suke binta a watan Janairu, wannan dai ya kawo karahen barazanar da ma’aikatan suka yi tun da fari, sai dai Jibrin Ali Jibrin yace zasu koma kan bakansu idan gwamanti ta saba alkawarinta

You may also like

Recent News

Experts blame ‘intelligence congestion’, urge reforms — Daily Nigerian

Nigeria Counterterrorism Fails: Intelligence Congestion Blamed

APC convention a model of organisation, security - Abiodun

APC 2026 National Convention: Security and Planning Success

EU in need of ‘urgent repair’ – Polish president — RT World News

Nawrocki Slams EU Energy and Migration Policies Urges Repair

Women raise alarm, allege illegal loggers, armed men take over of Ekuri forests

Ekuri Women: Illegal Logging Fuels Hunger Poverty Insecurity

Scroll to Top